WWW.HIKIMA.ORG D'aya daga cikin mummunan ciwon da ya yi wa al'ummarmu dafifi shi ne; d'aukar da ta yi cewa ba zata iya kai kanta ga tudun tsira ba, mafi muni kan hakan d'aukar da ta yi cewa; farar fata sun fi ta k'ima. Da wannan tunanin ana ganin tasirin kala a cikin al'ummu bak'ak'e, wannan tasirin ya kai ga cewa. Hikima.org~Site InfoWhoisTrace RouteRBL Check